Wasu Labarai
-
Babbar majalisar dokokin kasar Sin ta amince da wasu gyare-gyaren da aka yi wa dokar HKSAR
A ranar Talata ne manyan 'yan majalisar dokokin kasar Sin suka kada kuri'ar amincewa da kudurin doka na yankin musamman na Hong Kong (HKSAR) da aka yi wa kwaskwarima na Annex I da Annex II.Rukunin biyun sun shafi hanyar zaɓin babban jami'in HKSAR da kuma hanyar kafa H...Kara karantawa